Gwamnatin Tarayya a ranar Alhamis a Abuja ta ce manufar bayanan wayar salula da za ta bunkasa tare da hanzarta tattalin arzikin kasar na kan gaba.

Ben Ewa, mukaddashin Darakta, E-Government Development and Regulation of National Information Technology Development Agency, NITDA, shine ya bayyana hakan a wajen wani taron wayar da kan masu ruwa da tsaki akan “Mahimmancin Bayanan Wayoyin Waya ga Tattalin Arzikin Dijital na Kasa.”

Kungiyar Flowminder Foundation, wata kungiya ce mai zaman kanta ta kasar Sweden, tare da hadin gwiwar Data Scientists Network, DSN, na Najeriya ne suka shirya taron.

Read the full story (in Hausa)

Read the official communique (in English)

Photo credit: Flowminder Foundation, 2022

Back to News